Ring ring


HOMEGAME DA MU
DOWNLOAD FORUMS
DAGAHAUSA
Dagahausa.xtgem.com shafin yanar gizo ne da aka ƙirƙire shi don yaɗa bayanan da za su daɗa ilimantar da tsaka-tsakin Bahaushe, su faɗakar da shi, su zaburar da shi, sannan kuma su nishaɗantar da shi duk a cikin zubi da salo mai ban ƙaye kuma a cikin kyakkyawar Hausa. Shafi ne da zai himmatu wajen tattauna matsalolin malam Bahaushe tare da lalubo bakin zaren matsalolin da kuma yadda za a warware su. Shafin Dagahausa.xtgem.com, zai yi ƙoƙarin yaɗa kyawawan al’adu, ɗabi’u da ɗaukacin yadda malam Bahaushe ke gudanar da rayuwarsa domin duniya ta daɗa fahimtar wanene Bahaushe. Shafin Al’ummata zai yi ƙoƙarin duban malam Bahaushe a duk faɗin duniya a matsayin al’umma ɗaya. Al’ummata.. Harshe ɗaya, Murya ɗaya, Al’umma ɗaya.
KALAMAN SO
MAIN MENU

2GO ARENA
2GO ARENA


Handlers
TUTORIAL ZONE


Handlers
HANDLERS ZONE


Tutorials
MUHIMMAN DAKUNA(Forums)


Tutorials
CHAT ROOM


Tutorials
BANGAREN DOWNLOAD


Tutorials
DAKIN BAKI (Guestbook)

HOME TUNTUBE MU GAYYATO
HADU DA NI FACEBOOK TWITTER
GAME DA NI TALLATA GAME DA SHAFI

Dagahausa.xtgem.com™
Site Owned By Umar tallman
Free WebHosting By XTgem™
All Rights Reserved © 2015
translation_flags_g();
MUNA GODIYA DA ZIYARTAR SHIFIN HAUSA
Mozilla 3.145.191.22
© DAGAHAUSA 2024
X T G E M